Josh 21:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin rabon kabilar Ashiru aka ba su birane huɗu, su ne Mishal da wuraren kiwo nata, da Abdon da wuraren kiwo nata, da Helkat da wuraren kiwo nata, da Rehob da wuraren kiwo nata.

Josh 21

Josh 21:18-34-35