Josh 21:28-29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka kuma ba su birane huɗu daga cikin kabilar Issaka, biranen su ne, Kishiyon da wuraren kiwo nata, da Daberat da wuraren kiwo nata, da Yarmut da wuraren kiwo nata, da Enganim da wuraren kiwo nata.

Josh 21

Josh 21:23-24-30-31