Josh 21:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka yi magana da su a Shilo a ƙasar Kan'ana, suka ce musu, “Ubangiji ya umarta ta bakin Musa a ba mu biranen zama da wuraren kiwo domin dabbobinmu.”

Josh 21

Josh 21:1-7