Josh 21:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabannin gidajen kakannin Lawiyawa suka zo wurin Ele'azara, firist, da wurin Joshuwa ɗan Nun, da shugabannin gidajen kakannin kabilan jama'ar Isra'ila.

Josh 21

Josh 21:1-8