Josh 20:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sai Ubangiji ya ce wa Joshuwa,

2. “Ka faɗa wa jama'ar Isra'ila, su keɓe biranen mafaka waɗanda na faɗa wa Musa ya faɗa muku.

Josh 20