Josh 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen nan biyu suka sauko daga tsaunuka, suka haye zuwa wurin Joshuwa ɗan Nun, suka faɗa masa dukan abin da ya same su.

Josh 2

Josh 2:20-24