Josh 2:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tafi, suka shiga tsaunuka, suka yi zamansu a can kwana uku har masu bin sawun suka koma, gama masu bin sawun suka yi ta nema ko'ina a hanyar, amma ba su sami kowa ba.

Josh 2

Josh 2:14-24