Josh 18:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku auna ƙasar, ku raba ta kashi bakwai, sa'an nan ku kawo mini taswirar ƙasar. Ni kuwa zan jefa muku kuri'a a gaban Ubangiji Allahnmu.

Josh 18

Josh 18:1-10