Josh 18:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai su raba ƙasar kashi bakwai. Kabilar Yahuza za ta ci gaba da zama a yankin ƙasarta a wajen kudu, mutanen gidan Yusufu kuwa su zauna a yankin ƙasarsu a wajen arewa.

Josh 18

Josh 18:1-11