Josh 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wajen arewa iyakar ta tashi daga Urdun, ta bi ta tsaunin da yake arewa da Yariko, ta kuma haura tudu wajen yamma, har zuwa hamadar Bet-awen inda ta ƙare.

Josh 18

Josh 18:3-16