Josh 17:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka ba kabilar Manassa, ɗan farin Yusufu, nata rabon gādo. Makir ɗan farin Manassa, uban Gileyad, aka ba shi Gileyad da Bashan domin shi jarumi ne.

Josh 17

Josh 17:1-11