Josh 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ba su kori Kan'aniyawa da suke zaune a Gezer ba, don haka Kan'aniyawa ka zauna tare da Ifraimawa har wa yau, amma Kan'aniyawa suka zama bayi masu yin aikin dole.

Josh 16

Josh 16:5-10