Josh 15:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ta zo wurinsa, ya zuga ta ta roƙi mahaifinta saura. Da ta sauka daga kan jakinta, sai Kalibu ya ce mata, “Me kike so?”

Josh 15

Josh 15:9-26