Josh 15:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Otniyel kuwa, ɗan Kenaz, ɗan'uwan Kalibu, ya ci Kiriyat-sefer. Kalibu kuwa ya ba shi Aksa 'yarsa aure.

Josh 15

Josh 15:14-19