Josh 13:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da rabin Gileyad, da Ashtarot, da Edirai, wato garuruwan sarki Og a Bashan. Mutanen Makir ne, ɗan Manassa, aka ba su wannan bisa ga iyalansu.

Josh 13

Josh 13:30-33