Josh 13:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yankin ƙasarsu ya bi daga Mahanayim, ya haɗa dukan Bashan, da dukan mulkin Og, Sarkin Bashan, da dukan garuruwan Yayir guda sittin da suke a Bashan,

Josh 13

Josh 13:25-33