Josh 11:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuwa ya yi musu kamar yadda Ubangiji ya umarce shi, ya daddatse agaran dawakansu, ya kuma ƙone karusansu.

Josh 11

Josh 11:4-13