Josh 11:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan lokaci Joshuwa ya koma da baya ya ci Hazor, ya kashe sarkinta da takobi, gama a lokacin Hazor ita ce masarautar mulkokin nan.

Josh 11

Josh 11:1-16