Josh 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarakunan nan duka suka haɗa ƙarfinsu, sai suka je suka kafa sansaninsu a wuri ɗaya a bakin ruwayen Merom domin su yi yaƙi da Isra'ilawa.

Josh 11

Josh 11:1-13