Josh 11:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka fita tare da dukan mayaƙansu, babbar runduna mai yawa kamar yashi a bakin teku, da dawakai, da karusai da yawa ƙwarai.

Josh 11

Josh 11:1-12