Josh 11:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji ne ya taurara zukatansu har da za su tasar wa Isra'ilawa da yaƙi don a hallaka su, a shafe su ba tausayi, kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.

Josh 11

Josh 11:15-23