Josh 11:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba wani birnin da ya yi amana da Isra'ilawa, sai dai Hiwiyawa da suke zaune a Gibeyon. Saura duka kuwa, an ci su da yaƙi.

Josh 11

Josh 11:18-22