Josh 10:42-43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

42. Joshuwa kuwa ya cinye sarakunan nan duka da ƙasashensu gaba ɗaya, gama Ubangiji Allah na Isra'ila ya yi yaƙi domin Isra'ilawa.

43. Sa'an nan Joshuwa ya komo tare da dukan Isra'ilawa zuwa zango a Gilgal.

Josh 10