Ish 64:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba wanda ya juyo gare ka ya yi addu'a, ba wanda ya je gare ka neman taimako. Ka ɓuya mana, ka kuwa yashe mu saboda zunubanmu.

Ish 64

Ish 64:1-10