Ish 64:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukanmu muka cika da zunubi har ayyukanmu mafi kyau ƙazamai ne duka. Saboda zunubanmu, muka zama kamar busassun ganyaye waɗanda iska take faucewa ta tafi da su.

Ish 64

Ish 64:5-12