Ish 64:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, dukan wannan bai sa ka yi wani abu ba? Ba za ka yi kome ba, kana kuwa sa mu yi ta shan wuya, har fiye da yadda muke iya daurewa?

Ish 64

Ish 64:10-12