Ish 64:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haikalinmu, kyakkyawan keɓaɓɓen wuri inda kakanninmu suka yi yabonka, aka lalatar da shi da wuta, dukan wuraren da muka ƙauna aka lalatar da su.

Ish 64

Ish 64:7-12