Ish 62:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ku da kuka shuka hatsin kuka kuma girbe shi,Za ku ci abinci, ku yi yabon Ubangiji!Ku da kuka lura da itatuwan inabi kuka tara su,Za ku sha ruwan inabi a filayen Haikalina.”

Ish 62

Ish 62:1-10