Ish 62:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya yi alkawari mai ƙarfi,Ta wurin ikonsa kuwa zai cika shi.“Hatsinku ba zai ƙara zama abincin abokan gābanku ba,Baƙi ba za su ƙara shanye ruwan inabinku ba.

Ish 62

Ish 62:6-10