Ya Urushalima, al'ummai za su ganki mai gaskiya!Dukan sarakunansu za su ga darajarki.Za a kira ki da sabon suna,Sunan da Ubangiji ya bayar da kansa.