Ish 62:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yi magana domin in ƙarfafa Urushalima,Ba zan yi shiru ba,Sai na ga adalcinta ya bayyana kamar haske,Cetonta kuma ya haskaka kamar fitila da dare.

Ish 62

Ish 62:1-3