Ish 60:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan mutanenki za su yi abin da yake daidai,Za su kuwa mallaki ƙasar har abada.Ni na dasa su, ni na yi suDomin su bayyana girmana ga duka.

Ish 60

Ish 60:19-22