Ish 59:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Gama laifofinmu sun yi yawa a gabanka, zunubanmu kuwa suna ba da shaida gāba da mu. Laifofinmu suna tare da mu, muna kuwa sane da laifofinmu,

Ish 59

Ish 59:10-17