Ish 59:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukanmu muna gurnani kamar beyar, muna ta ƙugi kamar kurciyoyi. Muna ta neman adalci, amma ina. Muna ta neman ceto, amma ya yi nisa da mu.

Ish 59

Ish 59:2-17