Ish 57:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na yi fushi da su saboda muguntar kwaɗayinsu, don haka na buge su. Na ɓoye fuskata, na yi fushi. Amma sun yi taurinkai, sun yi ta komawa da baya, sun bi son zuciyarsu.

Ish 57

Ish 57:11-21