Ish 57:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba zan yi ta gāba da ku, ko in yi ta fushi da ku har abada ba. Gama ruhu zai yi suma a gabana, da numfashin su waɗanda na halitta.

Ish 57

Ish 57:15-18