Ish 55:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don me za ku kashe kuɗi a kan abin da ba abinci ba?Don me za ku ɓad da albashinku, amma kuna ta shan yunwa?Ku kasa kunne gare ni, ku yi abin da na faɗa,Za ku sha daɗin abinci mafi kyau duka.

Ish 55

Ish 55:1-3