Ish 55:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Duk mai jin ƙishi ya zo,Ga ruwa a nan!Ku da ba ku da kuɗi ku zo,Ku sayi hatsi ku ci!Ku zo ku sayi ruwan inabi da madara,Ba za ku biya kome ba!

Ish 55

Ish 55:1-5