Ish 54:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Na yi alkawari a zamanin Nuhu,Cewa ba zan ƙara rufe duniya da Ruwan Tsufana ba.Yanzu kuwa ina miki alkawari,Cewa ba zan ƙara yin fushi da ke ba,Ba zan ƙara tsawata miki, ko in hukunta ki ba.

Ish 54

Ish 54:3-17