Ish 54:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na juya, na rabu da ke da fushi na ɗan lokaci,Amma zan nuna miki ƙaunata har abada.”Haka Ubangiji mai fansarki ya faɗa, shi wanda ya cece ki.

Ish 54

Ish 54:1-15