Ish 54:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan gina hasumiyarki da jan yakutu,Da ƙofofinki kuma da duwatsu masu haske kamar hasken wuta,Da garun da ya kewaye ki kuwa zan gina ta da lu'ulu'ai.

Ish 54

Ish 54:11-17