Ish 54:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Ya Urushalima, mai shan wahala, birnin da yake cikin halin ƙaƙa naka yi,Ba ki da wanda zai ta'azantar da ke.Zan sake gina harsashinki da duwatsu masu daraja.

Ish 54

Ish 54:10-17