Ish 52:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suke tsaron birni suna sowa,Suna sowa tare saboda murna!Za su ga komowar Ubangiji a Sihiyona da idanunsu!

Ish 52

Ish 52:2-9