Ish 52:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me ya fi wannan kyau?A ga manzo yana zuwa ta kan duwatsu,Ɗauke da albishir mai daɗi, labarin salama.Ya yi shelar nasara, ya ce wa Sihiyona,“Allahnki sarki ne!”

Ish 52

Ish 52:1-14