Ki kakkaɓe kanki, ya Urushalima!Ki tashi daga cikin ƙura,Ki hau gadon sarautarki.Ki ɓaɓɓale sarƙoƙin da suke ɗaure da ke,Ke kamammiyar jama'ar Sihiyona!