Urushalima, ki ƙarfafa, ki yi girma kuma!Birni mai tsarki na Allah,Ki yafa wa kanki jamali!Arna ba za su ƙara shiga ta ƙofofinki ba.