Ish 51:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi tunani a kan kakanku Ibrahim,Da Saratu, wadda kuke zuriyarta.Sa'ad da na kira Ibrahim ba shi da ɗa,Amma na sa masa albarka, na ba shi 'ya'ya,Na sa zuriyarsa suka yi yawa.

Ish 51

Ish 51:1-8