Ish 51:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Ku kasa kunne gare ni, ku da kuke so a cece ku,Ku da kuka zo gare ni neman taimako.Ku yi tunanin dutse inda kuka fito,Da mahaƙar duwatsu inda kuka fito.

Ish 51

Ish 51:1-5