Ish 50:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Allah yana kusa,Zai tabbatar da ni, marar laifi ne,Ko akwai wanda zai iya kawo ƙararraki game da ni?Bari mu je ɗakin shari'a tare!Bari ya kawo ƙararrakinsa!

Ish 50

Ish 50:6-11