Ish 50:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma zaginsu ba zai yi mini ƙari ba,Gama Ubangiji Allah yana taimakona.Na ƙarfafa kaina domin in jure da su.Na sani ba zan kunyata ba,

Ish 50

Ish 50:6-11